Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Trump Ya Sake Caccakar Shugabannin Hukumomin Binciken Sirrin Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi wasu bayanai a shafin sa na twitter jiya Laraba, inda ya sake tado da dadaddiyar takaddamar dake tsakanin sa da hukumomin binciken sirrin kasar, inda yayi watsi da bayannan da suka gabatar game da ‘yan ISIS, da Koriya ta arewa da kuma Iran.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG