Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Kasar Jamhuriyar Benin Ya Ziyarci Shugaban Nijer

Shugaban kasar Benin Patrice Talon ya kai wata takaitaciyar ziyara a yammacin jiya juma'a zuwa birnin Yamai inda suka tattauna akan wasu muhimman batutuwa da shugaba Issouhou Mahamadou na Nijer.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG