Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da gadar sama mai tsawon mita 800 a garin Kawo dake jihar Kaduna, Alhamis 20, 2020

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda ya kaddamar da ayyukan hanyoyi da gadoji da sauran ayyukan more rayuwa a yankin Kafanchan dake kudancin Kaduna da kuma wasu ayyukan a kwaryar garin Kaduna, ya ce Kaduna ta canza fasali karkashin gwamna Nasuru Ahmed El-rufa'i.

Da yake jawabin a wajen kaddamar da hanyoyin da gwamna El-Rufa'i ya gyara, Shugaba Buhari ya ce Kaduna gida ce a gurin shi amma yanzu da kyar ne ya gane gidan shi sabili da yadda hanyoyin suka sauya fasalin birnin Kaduna.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG