Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban Kasar Ruwanda Paul Kagame, Ya Gana Da Shugaban Kasar Isra’ila Reuven Rivlin

VOA60 DUNIYA: Shugaban Kasar Ruwanda Paul Kagame, Ya Gana Da Shugaban Kasar Isra’ila Reuven Rivlin
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban kasar Ruwanda Paul Kagame, ya gana da shugaban kasar Isra’ila Reuven Rivlin, da kuma Firayin minista Benjamin Netanyahu, a Birnin Kudis, ya kuma bayyana cewa zai karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG