Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Sojojin Saman Najeriya Yakai Ziyarar Gani Da Ido a Jihar Bauchi


Dornier 228 aircrafts lie parked as construction work continues at the Yelahanka Air Force Station near Bangalore, India, Friday, Dec. 24, 2004. The Air Force Station is the venue for the 5th Air Show due to be held in Feb. 2005, in which U.S. military ai

Air Marshall Sadeeq Abubakar wadanda yake tare da wasu hafsoshin sojan sama ya bayyana gamsuwar sa ga abubuwan da ya ganewa idanun sa akan yadda aikin gina wajen sauka da tashin jiragen yaki ke gudana ga kuma abinda yake cewa.

‘’Wannan barikin yana da muhimmaci kwarai da gaske idan aka kwatantashi da matsalolin da ake samu game da yin wannan yakin da sojan sama suke yi a gabashin arewa maso gabas na Najeriya wannan sansani da za ‘a bude a Bauci zai taimaka kwarai da gaske maimakon inda ake tashi yanzu za a iya tashi daga Bauci kuma zaiyi sauki a iya gudanar da ayyukan nan da muka sa gaba Insha ALLAHU, mun riga munyi nada kwamanda anan da sauran manyan jamiian sojoji da zasu shigo Bauci kuma mai girma gwamnan jihasrBauci ya bamu gudunmowar gidaje harm un gyara su saboda ofisoshi da sauran sojojin sunzo sun fara aiki tun ma kafin a kare gini’’

Yaci gaba da cewa suna fatan lokacin da suka kare aikin gina wannan tashan sauka da tashin jiragen wau jiragen su za a dawo dasu nan kana zasu samu asibiti wanda asibitin zai taimaka ma harda mutanen kauyukan dake kewaye da tashan jirgi .

Ga Abdulwahab Mohammed da Karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:54 0:00

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG