Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Siyasar Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Makon jiya kungiyar kwadagon Najeriya da ma wasu suka yi zanga zanga akan tsadar rayuwa a Najeriya.

Babu shakka 'yan Najeriya sun shiga cikin wani halin matsi da na kunci sanadiyar tsadar rayuwa da ta addabi kasar.

Kuncin rayuwar ya sa kungiyar kwadago da ma wasu 'yan Najeriya dorawa manufofin gwamnatin Buhari laifin halin da kasar ta shiga.

Amma wani masanin tattalin arziki Jarry Orkar ya ce ba daidai ba ne a dorawa gwamnatin Shugaba Buhari laifin kuncin rayuwa.

Ya ce a duba baya a yi la'akkari da wadanda suka wawure dukiyar kasar suka raba tsakaninsu da 'ya'yansu da 'yan uwansu.

Ga shirin Dimokradiya a Yau na Sahabo Aliyu Imam da karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:12 0:00

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG