Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya na Rundunar Operation Lafiya Dole Dake Gudanar da Wani Shirin Farmaki Mai Suna Operation Deep Punch II

Sojojin Najeriya na rundunar Operation lafiya Dole dake gudanar da wani shirin farmaki mai suna OPERATION DEEP PUNCH II, sun yi ma mayakan Boko Haram ta'adi a cikin dajin Sambisa, inda har suka kwato wasu tankoki da motocin yaki, da babura, wasu daga cikinsu ma wadanda aka taba kwacewa ne daga hannun soja, suka karkashe da dama daga cikin mayakan kungiyar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG