Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Sun Samu Nasarara Kwace Bindigogi Sama Da 500 a Jihar Filato

Sojojin Najeriya Sun Samu Nasarara Kwace Bindigogi Sama Da 500 a Jihar Filato
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Sojojin Najeriya sun samu nasarar kwace bindigogi sama da 500 daga hannun mutane a jihar Filato cikin shekaru biyu, a wani mataki na yaki da matsalar tsaro a kasar.

XS
SM
MD
LG