Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Sudan Ya Gurfana Gaban Kotu Don Fuskantar Tuhuma

An fara shari'ar cin hanci da rashawa ta tsohon shugaban kasar Sudan, Omar al-Bashir, a Khartoum, watanni hudu bayan sojoji sun hambarar da shi.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG