Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sudan: Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zanga A Khartoum

Ana samu bayanai mabanbanta dan gane da adadin mutanen da suka rasa rayukan su, sakamakon zanga-zangar kira da shugaba Omar Al-bashir ya sauka daga mulki, gwamnati ta ce mutane 19 amma kungiyar Amnesty International ta ce adadin ya kai mutane 37.

Shugaban Sudan Omar al-Bashir Photo: AP

XS
SM
MD
LG