Accessibility links

An bayana cewa sunan Sanusi Lamido Sanusi na gaba-gaba a cikin jerin sunayen da aka gabatarwa gwamna jihar Kano, domin zaben sabon Sarki Kano.

Sabanin jita-jita da jama’a ke yardawa dangane da batun,wani dan jarida da muryar Amurka ta zanta dashi yace Gwamna Rabiu Musa kwankwaso,ne ya furta haka sailin da yake jawabi ta akwatin talabiji,tare da masu zaben sarki.
XS
SM
MD
LG