Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sunayen Mutanen Da 'Yan Bindiga Suka Kashe a Karamar Hukumar Giwa


‘Yan Bindiga
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:12 0:00

Fulani masu garkuwa da mutane.

Gwamatin jihar Kaduna ta fitar da sunayen mutane 29 daga cikin 38 da ta tabbatar 'yan bindiga sun kashe a Karamar Hukumar Giwa.

A cikin rubutacciyar sanarwar da aka fitar da sa hannu kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan, gwamnatin ta ce zata fitar da jerin sauran mutanen da zarar ta kara tantancewa ta kuma tabbatar da sunayensu.

Ga Jerin sunayen da gwamnatin ta fitar:

1. Rabi`u Wada
2. Salisu Boka
3. Alh Nura Nuhu
4. Alh Bashari Sabiu
5 Alh Lawal Dahiru
6. Abbas Saidu
7 Inusa Kano
8 Malam Lawal Nagargari
9. Malam Aminu
10. Lawal Maigyad
11. Alh Mustapha
12 Lawal Aliyu
13 Sale Makeri
14 Sani Lawal
15 Auwal Umar
16 Jamilu Hassan
17 Badamasi Mukhtar
18 Malam Jibril
19 Lawal Tsawa
20 Sule Hamisu
21 Sadi Bala
22 Kabiru Gesha
23 Abubakar Sanusi
24 Saiph Alh Abdu
25 Haruna Musa
26 Lawal Hudu
27 Malam Shuaibu Habibu
28 Malam Yahaya Habibu
29 Abubakar Yusuf
  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG