Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Takala: Amurka Ta Gargadi Turkiyya Da Kurdawa

Yayin da ake fargabar yiwuwar Turkiyy ta yi amfani da ficewar Amurka a Siriya ta kai hare-hare kan mayakan Kurdawa ko kuma su Kurdawan su takali Turkiyya a shiga gwabzawa, Amurka da gargadi bangarorin biyu.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG