Accessibility links

Takardar Naira na Kara Shan Wuya a Hannun Dalar Amurka

  • Aliyu Mustapha

Naira

Masana sun bada dalilan faduwar takardar Naira ta kudin Nigeria

Masana sunce akwai abubuwa da yawa dake janyo faduwar takardar Naira ta kudin Nigeria idan an gwada karfinta da sauran kudaden kasashen ketare, musamman Pam na Ingila, Euro na Turai da kuma Dalar Amurka. A inda aka fiton nan, karfin Naira ya rinka chanjawa, inda aka rinka saida Dalar Amurka tsakanin Naira 160 har zuwa Naira 190 a kasuwar hada-hadar dillancin kudade. Wakilin VOA Nasiru Adamu El-Hikaya ya duba lamarin:

XS
SM
MD
LG