Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi

Gwamnan Babban Bankin Najeriya kwana kwanan nan ya fadawa Dandalin Tattalin Arzikin Islama Na Duniya cewa babban bankin Najeriya yana son ya takaita hawa-hawar tsadar kaya tsakanin 6-9 cikin dari lamarin da ya rage manufar bankin na samun kasa da kashi 10 cikin dari.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG