Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Taron Ministocin Kasashen Ketare Wadanda Suke Da Sojoji A Mali


Sojojin tarayyar Africa suke sintiri a jamhuriyar Afrika ta tsakiya.

Yanzu hakan ministocin harkokin wajen kasashen da ke da bataliyoyin soja a rundunar sojan majalisar dunkin duniya a mali (MUNISMA) na wani taro na koli domin magance matsalolin da rundunar ke fuskanta a kasar Mali inda yan ta'adda ke ci gaba da farfadowa daga arewacin kasar ta Mali, bayan an koresu a baya.

Rundunar dai ta kumshi soja kimanin dubu (8) ne inda farmakin bayan nan na yan ta'adda ya halaka sama da 30 daga cikin su a harin sunkuru da ake kaiwa sojan.

kasashen da ke halarta taro dai da ma wasu abukanin fulda kamar tarayar turai,jamus,fransa,da tarayyar turai sunce zasu tallafawa rundunar domin kara karfafa mata.

Ga karin bayani.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:29 0:00
Shiga Kai Tsaye

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG