Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Mauludi a Abuja Nigeria


Abuja, Nigeria

Wasu kungiyoyi da kungiyoyin 'yan Tijjaniya sun yi bikin Maulidi a Abuja

Wasu kungiyoyi da kungiyoyin 'yan Tijjaniya suka gudanar da bikin Maulidi a Abuja, baban taraiyar Nigeria ranar Asabar.

Jagoran bikin Maulidin Sheikh Aliyu ya yiwa wakilin sashen Hausa Nasiru El Hikaya bayani ma'anar Mauludi. Sheikh Aliyu yace ana yin murna da farin ciki da babar rahar da Allah ya bamu, shine Annabi Muhammdu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

Idan shekara ta kewayo aka shiga Rabi Awal, al'ummar Musulmin duniya su taru baki dayan su syi biki Mauludi don nuna farin ciki da godewa Allah

Shima Bashi Shehu Dahiru Bauchi a wajen taron makarantun 'yan Tijjaniya shima yayi bayani.

Wasu dalibai da suka halarci taron, sun nuna farin ciki ga wannan taro, karo na hudu a Abuja

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:01 0:00
Shiga Kai Tsaye

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG