Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Neman Zaman Lafiya

Fadar gwamnatin tarayyar Najeriya ta tattaro shugabanin addini da sarakunan gargajiya da na al'umma domin lalubo bakin zaren kawo zaman lafiya a duk fadin kasar

Rikicin makiyaya da manoma da na addini da na kabilanci da ya addabi wasu sassan Najeriya irinsu jihohin Kaduna, Adamawa, Taraba, Binuwai, Nasarawa da Filato ya sa hankalin gwamnatin tarayya ya karkata akan taron da fatan samun masalaha.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG