Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Waye Kan Ma'aikata Game Da Amfani Da Banki Daya Da Babbar Ma'aikatar Baitalmali Ta Kasa Tayi A Damagaram

Kasar Niger ta bi sahun sauran kasashen kungiyar tattalin arzikin Afirka ta Yamma wato UEMOA wajen anfani da banki daya asusu daya, abinda ya kawo wata tawaga ta ma'aikatar baitalmalin kasa yada zango a Damagaram don waye kan ma'aikatu game da muhimmancin tsarin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG