Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Jihar Bornon Najeriya an kama wani mutum da ake zargi ya yi wa wata fyde, wanda hakan ya sa ta caka wa kanta wuka, ta mutu

TASKAR VOA: A Jihar Bornon Najeriya an kama wani mutum da ake zargi ya yi wa wata fyde, wanda hakan ya sa ta caka wa kanta wuka, ta mutu
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:07 0:00

A cikin shirin na wannan makon a karon farko wata kungiyar kwallon kafa ta ‘yan mata dake sansanin ‘yan gudun Hijira a Kamaru ta je kallon ‘yan wasansu na Guinea-Bissau a gasar cin kofin Afrika, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG