Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Maiduguri, Wani Matashi Wanda Ya Kamala Karatun Jami’a, Ya Rungumi Sana’ar Sayar Da Kosai, A Matsayin Hanyar dogaro da kai

TASKAR VOA: A Maiduguri, Wani Matashi Wanda Ya Kamala Karatun Jami’a, Ya Rungumi Sana’ar Sayar Da Kosai, A Matsayin Hanyar dogaro da kai
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:01 0:00

Matsalar rashin aikin yi a tsakanin matasa ta na janyo matasan da dama su shiga aikata miyagun ayyuka. A Maiduguri na jihar Bornon Najeriya, wani matashi wanda ya kamala karatun jami’a, ya rungumi sana’ar sayar da kosai a bakin hanya, a matsayin hanyar dogaro da kai.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG