Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Najeriya makafi da masu lalurar ido sun ce har yanzu su na gwagwarmaya da talauci, su na kuma fuskantar wariya

TASKAR VOA: A Najeriya makafi da masu lalurar ido sun ce har yanzu su na gwagwarmaya da talauci, su na kuma fuskantar wariya
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:03 0:00

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu a wata doka da aka yi don inganta rayuwar masu larura ta musamman. Sai dai makafi da masu lalurar ido sun ce har yanzu su na gwagwarmaya da talauci, su na kuma fuskantar wariya, shi ya sa akan dole wasunsu ke bara.

XS
SM
MD
LG