Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Najeriya yayin da aka yi bankwana da shekarar 2021 wasu ‘yan kasar sun shaida mana kudurorin da suke son gani an cimma

TASKAR VOA: A Najeriya yayin da aka yi bankwana da shekarar 2021 wasu ‘yan kasar sun shaida mana kudurorin da suke son gani an cimma
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon a jamhuriyar Nijar shekarar 2021 cike take da kalubale ga ‘yan kasar da dama. Wasu mazauna kasar suna da kyakkyawar fata a game da yadda shekarar 2022 za ta kasance, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG