Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A sansanonin ‘yan gudun hijira a Maiduguri na Najeriya ana samun karuwar ‘yan mata masu daukan ciki, ko menene dalili?

TASKAR VOA: A sansanonin ‘yan gudun hijira a Maiduguri na Najeriya ana samun karuwar ‘yan mata masu daukan ciki, ko menene dalili?
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Kuma a jihar Kano a Najeriya za ku ga wata matar aure da take ci gaba da samun tagomashi a sana’ar ta, ta dinka kayan yara ‘yan kanti, da wasu rahotanni.

XS
SM
MD
LG