Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Al’amarin wutar lantarki a Najeriya na ci gaba da tabarbarewa, inda al’ummomi ke cikin duhu, masu sana’o’i kuma ke tafka asara.

TASKAR VOA: Al’amarin wutar lantarki a Najeriya na ci gaba da tabarbarewa, inda al’ummomi ke cikin duhu, masu sana’o’i kuma ke tafka asara.
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:58 0:00

A cikin shirin na wannan makon Iyayen dalibai a Najeriyar na ci gaba da nuna takaici sakamakon ci gaba da yakin aiki da malaman jami’o’i a kasar suke yi, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG