Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Amurka ta baiwa Nijar karin gudunmawar motocin yaki da kudinsu ya haura dala miliyan 13 don yaki da 'yan ta'adda

TASKAR VOA: Amurka ta baiwa Nijar karin gudunmawar motocin yaki da kudinsu ya haura dala miliyan 13 don yaki da 'yan ta'adda
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Shugabannin al’ummar Hausawa mazauna Legas a Najeriya sun ja hankalin direbobi masu dakon kaya daga kudu zuwa arewa, bayan 'yan sanda sun kama wasu mutane a Legas ne da tarin alburusai a wasu motocin bas, wadanda aka yi nufin kai su Katsina, da wasu rahotanni.

XS
SM
MD
LG