Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Ana Ci Gaba Da Dambarwa A Najeriya Sakamakon Matakin Da Gwamnatin Kasar Ta Dauka Na Dakatar Da Twitter

TASKAR VOA: Ana Ci Gaba Da Dambarwa A Najeriya Sakamakon Matakin Da Gwamnatin Kasar Ta Dauka Na Dakatar Da Twitter
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin Shirin na wannan makon yayin da ake ci gaba da samun hadarin jiragen ruwa a wasu sassan Najeriya, wasu al’ummomi a jihohin Kebbi da Sokoto sun bukaci gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki da su sa hannu don kawo karshen asarar rayuka da dukiyoyi, da wasu sauran rahotanni.

XS
SM
MD
LG