Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Bayan kwashe shekaru biyu babu zuwa aikin Saudiya ta amincewa kasashen duniya su tura alhazansu zuwa sauke farali

TASKAR VOA: Bayan kwashe shekaru biyu babu zuwa aikin Saudiya ta amincewa kasashen duniya su tura alhazansu zuwa sauke farali
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:06 0:00

A cikin shirin na wannan makon a jihar Borno a Najeriya rudunonin jami’an tsaro daban-daban sun gudanar da wani tattaki a cikin birnin, a wani yunkuri na nuna irin hadin kai dake tsakaninsu wajen yaki da matsalar tsaro a jihar, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG