Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Gwamnatin Jihar Bornon Najeriya Ta Na Yunkurin Sake Bude Makarantun Da Rikicin Boko Haram Ya Tilasta Rufe Wa Na Tsawon Shekaru

TASKAR VOA: Gwamnatin Jihar Bornon Najeriya Ta Na Yunkurin Sake Bude Makarantun Da Rikicin Boko Haram Ya Tilasta Rufe Wa Na Tsawon Shekaru
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:37 0:00

A cikin shirin na wannan makon hukumomin lafiya a jamhuriyar Nijar sun fara aikin rigakafin cutar Coronavirus, bayan China ta taimaka ma kasar da magungunan rigakafin, da wasu sauran rahotanni.

XS
SM
MD
LG