Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Gwamnatin Jihar Kaduna A Najeriya Ta Ce Ta Na Nan Kan Bakarta Na Dandakar Masu Fyade

TASKAR VOA: Gwamnatin Jihar Kaduna A Najeriya Ta Ce Ta Na Nan Kan Bakarta Na Dandakar Masu Fyade
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:32 0:00

TASKAR VOA: A cikin shrin TASKA na wannan makon yayin da dokar dandaka da gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta bullo da ita domin yaki da matsalar fyade ke ci gaba da janyo cecce-kuce, gwamnatin jihar ta ce ta na nan akan bakarta, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG