Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Halin Da Wasu ‘Yan Gudun Hijira Suke Ciki A Jihar Borno, Yayin Da Aka Shafe Fiye Da Shekara 10 Ana Fama Da Rikicin Boko Haram

TASKAR VOA: Halin Da Wasu ‘Yan Gudun Hijira Suke Ciki A Jihar Borno, Yayin Da Aka Shafe Fiye Da Shekara 10 Ana Fama Da Rikicin Boko Haram
please wait

No media source currently available

0:00 0:28:00 0:00

Sannan a Jamhuriyar Nijar, an soma ayyukan kamun kifi a tafkunan kasar, inda hukumomi kan je domin kaddamar da hakan bayan tsawon lokaci da dakatar ayyukan saboda annobar Coronavirus, da wasu karin rahotanni.

XS
SM
MD
LG