Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kamun amarya wani bangare ne na bikin aure a al’adar Hausawa amma a al’adar wata kabilar a arewacin Najeriya angon ake kamawa

TASKAR VOA: Kamun amarya wani bangare ne na bikin aure a al’adar Hausawa amma a al’adar wata kabilar a arewacin Najeriya angon ake kamawa
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:01 0:00

A cikin shirin na wannan makon a yayin da ake ci gaba da samun mayakan Boko Haram dake mika wuya, hukumomi a jihar Bornon Najeriya sun yi wani taro da masu ruwa da tsaki a jihar da nufin tattauna makomarsu, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG