Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Karancin mai ya haifar da karuwar farashin kayan masarufi a Najeriya, za mu ga yadda rikicin Ukraine ke kara munin lamarin.

TASKAR VOA: Karancin mai ya haifar da karuwar farashin kayan masarufi a Najeriya, za mu ga yadda rikicin Ukraine ke kara munin lamarin.
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon bangaren hada-hadar gidaje a Najeriya na ci gaba da habaka cikin sauri, haka ma yawan mutane masu bukatar gidaje a kasar, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG