Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kokarin da wasu kasashen Afirka ke yi na magance matsalolin wutar lantarkin da suke fuskanta domin bunkasa tattalin arzikinsu

TASKAR VOA: Kokarin da wasu kasashen Afirka ke yi na magance matsalolin wutar lantarkin da suke fuskanta domin bunkasa tattalin arzikinsu
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:45 0:00

Illolin matsalar wutar lantarki a Najeriya ba su tsaya kawai ga hana ci gaban tattalin arziki ba, har ma da bangaren kiwon lafiya; haka kuma hukumomin Ghana su na shirin kaddamar da wata tashar samar da wutar lantarki daga hasken rana da aka gina akan madatsar ruwa da wasu rahotanni

​
XS
SM
MD
LG