Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kungiyar Mercy Corp Ta Kasa Da Kasa Ta Gudanar Da Shirrin Wayar Da Kan Mata A Jihar Bornon Najeriya Game Da Muhimmancin Tsafta

TASKAR VOA: Kungiyar Mercy Corp Ta Kasa Da Kasa Ta Gudanar Da Shirrin Wayar Da Kan Mata A Jihar Bornon Najeriya Game Da Muhimmancin Tsafta
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:08 0:00

A cikin shirin na wannan makon mazuna birnin Jos a arewacin Najeriya su na ci gaba da fama da matsalar karancin ruwa, lamarin da ke sa wasu masu sana’o’i amfani da ruwa mara tsafta wajen wanke-wanke da sauran al’amura, da wasu rahotanni.

XS
SM
MD
LG