Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kwamitin Da Ke Kula Da Harkokin Kasashen Waje A Majalisar Dokokin Amurka, Ya Yi Zaman Jin Bahasi Akan Zaben Najeriya Na 2019

TASKAR VOA: Kwamitin Da Ke Kula Da Harkokin Kasashen Waje A Majalisar Dokokin Amurka, Ya Yi Zaman Jin Bahasi Akan Zaben Najeriya Na 2019
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:29:50 0:00

Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin kasar, ya yi wani zaman jin bahasi daga jami’an ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma na hukumar Amurka da ke ayyukan raya kasashen waje ta USAID akan zaben Najeriya na shekarar 2019 da ke tafe

XS
SM
MD
LG