Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Majalisar Dinkin Duniya ta ware dala miliyan 15 domin magance matsalar karancin abinci a Najeriya da wasu kasashen Afirka biyar

TASKAR VOA: Majalisar Dinkin Duniya ta ware dala miliyan 15 domin magance matsalar karancin abinci a Najeriya da wasu kasashen Afirka biyar
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon Tashe wasa ne da ake yi daga ranar 10 zuwa ranar 20 ga watan Ramadan a yawancin al'ummar Hausawa. Wasannin na da nufin nishadantarwa da wayar da kan mutane kan al'amuran da suka shafi al'umma, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG