Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Malam Kabir Adamu mai sharhi kan sha’anin tsaro ya ce lalata muhimman abubuwa da mayakan Boko Haram ke yi wata dabara ce ta yaki

TASKAR VOA: Malam Kabir Adamu mai sharhi kan sha’anin tsaro ya ce lalata muhimman abubuwa da mayakan Boko Haram ke yi wata dabara ce ta yaki
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon mazauna wasu sassa na birnin Maiduguri a jihar Borno a Arewacin Najeriya na ci gaba da kokawa da rashin wutar lantarki, tun bayan da mayakan Boko Haram suka lalata wasu turakun lantarkin, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG