Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Masana harkokin tsaro a Najeriya na ganin amfani da bayanan sirri da hadin kai tsakanin hukumomin tsaro shi ne kadai mafita

TASKAR VOA: Masana harkokin tsaro a Najeriya na ganin amfani da bayanan sirri da hadin kai tsakanin hukumomin tsaro shi ne kadai mafita
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Wani matashi dan asalin Jamhuriyar Nijar wanda bara ta kaishi Ghana, ya kama sana’ar kwallon guragu abinda ya yi sanadiyar shigarsa tawwagar kwallon guragu ta kasar Ghana tare da jagorantan wani kulob a Kumasi wato Ashnati Warriors, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG