Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Matsala rikicin Boko Haram a jihar Bornon Najeriya ya janyo karuwar kananan yara da suke aikin karfi ko boyi-boyi

TASKAR VOA: Matsala rikicin Boko Haram a jihar Bornon Najeriya ya janyo karuwar kananan yara da suke aikin karfi ko boyi-boyi
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin wannan makon lokacin babbar sallah dai, musulmai da Allah ya hore wa su na siyan dabbobi domin yankawa a ranar sallar a matsayin layya. Sai dai a bana lamarin sai a hakali ga mutane da dama., da wasu rahotanni.

XS
SM
MD
LG