Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Mutane Da Dama a Najeriya Na Ci Gaba Da Nuna Alhinin Rasuwar Sarkin Zazzau


TASKAR VOA: Mutane Da Dama a Najeriya Na Ci Gaba Da Nuna Alhinin Rasuwar Sarkin Zazzau
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:44 0:00

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jama’a daga ko ina a fadin Najeriya na ci gaba da nuna alhinin rasuwar Alhaji Shehu Idris bayan ya yi fama da jinya. A jamhuriyar Nijar kuma, ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar mutuwar fiye da mutane 70, tare da lalata gidaje da dama.

XS
SM
MD
LG