Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama wasu mutane arba’in da shida da suka hada da wani mai safarar makamai

TASKAR VOA: Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama wasu mutane arba’in da shida da suka hada da wani mai safarar makamai
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Jami’an hukumar jiragen kasa a Najeriya sun ce har yanzu ba a san inda fasinjoji 168 suke ba, sama da mako guda bayan harin da aka kai kan jirgin kasa da suke tafiya a ciki a yankin jihar Kaduna, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG