Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ziyarci Najeriya, ya tattauna batun kokarin Amurka na taimakawa kasar

TASKAR VOA: Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ziyarci Najeriya, ya tattauna batun kokarin Amurka na taimakawa kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:50 0:00

A cikin shirin na wannan makon a Jamhuriyar Nijar Sashin Hausa na Muryar Amurka ya shirya wani taro na tattauna matsalar tsaro da ake fuskanta, inda masu sharhi kan al’amura a kasar da dama suka halarci taron, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG