Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Shiri Na Musamman Game Da Rigakafin COVID-19: Kashi Na Biyu


TASKAR VOA: Shiri Na Musamman Game Da Rigakafin COVID-19: Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:59 0:00

A wannan makon, za mu gabatar muku da kashi na biyu ne, a shirin da Taskar VOA ya gayyato kwararru daga Najeriya da Nijar da Kamaru domin amsa tambayoyin da kuka aiko mana a game da rigakafin coronavirus da wasu al'amura da suka shafi cutar. A yi kallo lafiya.

XS
SM
MD
LG