Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Shiri Na Musanman Kan Sakamakon Zaben 2023 A Najeriya


TASKAR VOA: Shiri Na Musanman Kan Sakamakon Zaben 2023 A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:59:47 0:00

‘Yan Najeriya sun zabi sabon shugaban kasa. Hukumar zaben kasar ta ce Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki ya doke manyan abokan hamayyarsa na PDP da jam’iyyar Labour a zaben 25 ga watan Fabrairu da aka gudanar. ‘Yan jam’iyyun adawa sun bukaci a soke zaben. Ko hakan zai yi wu?

XS
SM
MD
LG