Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum ya jagorancin bukukuwan tunawa da ranar zagayowar 'yancin kasar, Laraba 3 ga watan Agusta

TASKAR VOA: Shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum ya jagorancin bukukuwan tunawa da ranar zagayowar 'yancin kasar, Laraba 3 ga watan Agusta
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Sannan a ci gaba da kokarin mayar da 'yan gudun hijira garuruwansu, gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta sake rufe wasu sansanonin 'yan gudun hijira hudu wadanda suka samar da matsuguni ga iyalai dubu goma sha daya, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG