Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Tsohon shugaban kasar Nijar Mohamane Ousmane ya yi tsokaci akan matsalar tsaro da kasar ke fama da ita, a wata hira ta musanman

TASKAR VOA: Tsohon shugaban kasar Nijar Mohamane Ousmane ya yi tsokaci akan matsalar tsaro da kasar ke fama da ita, a wata hira ta musanman
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon wasu mazauna kauyukan jihar Sokoto a Najeriya sun yi wa Muryar Amurka karin haske game da karbe iko a garuruwansu da 'yan bindiga suka yi, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG