Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wani dalibi a Jami’ar Jos, wanda ya kirikro wata fasaha dake taimakawa kurame ya samu tallafi na musamman

TASKAR VOA: Wani dalibi a Jami’ar Jos, wanda ya kirikro wata fasaha dake taimakawa kurame ya samu tallafi na musamman
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:29:53 0:00

Wani dalibi a Jami’ar Jos a Jahar Filato, wanda a baya can muka kawo muku labarin yadda ya kirikro wata fasaha dake taimakawa kurame sanin cewa sunyi bako in suna daki. To, yanzu fa likafa ta ci gaba, domin wani ya yaba da wannan yunkuri kuma ya aiko tallafi.

XS
SM
MD
LG