Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wani mutum a Ghana, Mustapha Ibrahim yana tsaftace muhalli ta hanyar karba tare da sarrafa robobi zuwa man fetur da man gas

TASKAR VOA: Wani mutum a Ghana, Mustapha Ibrahim yana tsaftace muhalli ta hanyar karba tare da sarrafa robobi zuwa man fetur da man gas
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A lokacin da alaka ta fahimta tsakanin mabiya addinai a Najeriya ke kara tabarbarewa, wani bawan Allah kirista, 'Kabilar Igbo ya kai gudummawar butoci ga makwabtansa musulmi domin su samu saukin yin ibada a wata mai Alfarma na Ramadan, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG