Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: 'Yan Najeriya da dama sun koma kasarsu domin yin Zabe, amma akwai wasu da suka ce ba su ga dalilin da zai sa su zuwa yin zabe ba

TASKAR VOA: 'Yan Najeriya da dama sun koma kasarsu domin yin Zabe, amma akwai wasu da suka ce ba su ga dalilin da zai sa su zuwa yin zabe ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:43 0:00

INEC ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zabe, yayin da hukumomin tsaro suka ce sun yi kyakkyawan tanadi don ganin zaben ya gudana lami lafiya. Sai dai zaben na bana, ya zo a daidai lokacin da jama’a ke fama da karancin kudi, sakamakon sabon tsarin canjin kudi, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG